Iri | Haƙƙoƙi |
---|---|
Ƙasa | Sin, Birtaniya, Jamus, Malta, Tarayyar Amurka da Indiya |
Iri | Haƙƙoƙi |
---|---|
Ƙasa | Sin, Birtaniya, Jamus, Malta, Tarayyar Amurka da Indiya |
Kungiyar kare hakkin matasa etace (wacce akan kirada suna 'yantar da matasa),na neman baiwa matasa hakkokin su da aka keɓe ga manya. Wannan dai ya yi daidai da ra'ayi na samun bunƙasuwa a cikin fafutukar kare hakkin yara, amma kungiyar kare hakkin matasa ta sha bamban da na 'yancin yara, ta yadda na baya-bayan nan ya ba da muhimmanci ga walwala da kare yara ta hanyar ayyuka da shawarar manya, yayin da Ƙungiyar kare haƙƙin matasa na neman bai wa matasa 'yancin yanke shawarar kansu ta hanyar da aka ba manya damar yin, ko kuma rage ƙananan shekarun da ake samu a shari'a, kamar shekarun girma da shekarun jefa ƙuri'a a wajan zane. [1]
Hakkokin samari ko matasa da aka zayyana sun zama ɓangare ɗaya na yadda ake mu'amalantar matasa a cikin al'umma. Yadda ake kula da matasa da tunanin manya wasu. [2]