An gudanar da bikin bayar da lambar yabo ta 14th Africa Movie Academy Awards a ranar 20 ga watan Oktoba 2018 a Kigali, Rwanda.[1][2] Nse Ikpe Etim da Arthur Nkusi ne suka ɗauki nauyin taron.[3][4]
Developed by Nelliwinne