93 Days (fim) | |
---|---|
Giorgos Kallis (en) fim | |
Lokacin bugawa | 2016 |
Asalin suna | 93 Days |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) , DVD (en) da Blu-ray (mul) |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) da legend (en) |
During | 118 Dakika |
Launi | color (en) |
Dedicated to (en) | Ameyo Adadevoh |
Direction and screenplay | |
Darekta | Steve Gukas |
'yan wasa | |
Bimbo Akintola Danny Glover (mul) Bimbo Manuel Tim Reid (en) Alastair Mackenzie (en) Seun Ajayi Zara Udofia (en) Keppy Ekpenyong Charles Etubiebi (en) Somkele Iyamah Seun Kentebe (en) Charles Okafor (en) Gideon Okeke | |
Samar | |
Mai tsarawa |
Bolanle Austen-Peters Steve Gukas |
Director of photography (en) | Yinka Edward |
Kintato | |
Narrative location (en) | Najeriya |
Muhimmin darasi | annoba da Orthoebolavirus zairense (en) |
External links | |
93daysmovie.com | |
93 Days, fim ne mai ban sha'awa na wasan kwaikwayo na Najeriya na shekarar 2016 wanda Steve Gukas ya shirya gami da bada Umarni.[1] Fim ɗin ya ba da labarin ɓullar cutar Ebola a Najeriya a shekarar 2014 da kuma nasarar daƙile ta da ma'aikatan lafiya daga wani asibitin Legas suka yi. Taurarin shirin sun haɗa da Bimbo Akintola, Danny Glover da Bimbo Manuel tare da haɗin gwiwa da Joint-production through Native FilmWorks, Michel Angelo Production da Bolanle Austen-Peters Production.
An sadaukar da fim ɗin ga Ameyo Adadevoh, likita ɗan Najeriya wanda ya taka muhimmiyar rawa wajen daƙile cutar Ebola a Najeriya.