![]() | |
---|---|
musical group (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Farawa | 2005 |
Name (en) ![]() | AAA |
Work period (start) (en) ![]() | 2005 |
Work period (end) (en) ![]() | 2020 |
Discography (en) ![]() |
AAA discography (en) ![]() |
Nau'in |
J-pop (en) ![]() ![]() ![]() |
Lakabin rikodin |
Avex Trax (en) ![]() |
Ƙasa da aka fara | Japan |
Language used (en) ![]() | Harshen Japan |
Shafin yanar gizo | avex.jp… |
Represented by (en) ![]() |
Avex Music Creative (en) ![]() |
Member category (en) ![]() |
Category:AAA (band) members (en) ![]() |
AAA (トリプル・エー, Toripuru Ē, wanda ke nufin Attack All Around. kungiya ne na mawaka pop mutum 5 'yan kasar Japan wanda sukayi sa hannu ga Avex Trax wanda suja fara waka a Satumba shekara ta 2005. Sunansu na nufin cewa zasu iya yin karo da kowanne irin cikas, sannan kungiyar tana wasa harkokin wakokinta da sunan kamfanin kasuwanci na "super performance unit".