A Hotel Called Memory | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2017 |
Asalin suna | A Hotel Called Memory |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) ![]() |
video on demand (en) ![]() ![]() ![]() |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
experimental film (en) ![]() ![]() |
During | 49 Dakika |
Launi |
color (en) ![]() |
Filming location | Lagos,, Zanzibar da Cape Town |
Direction and screenplay | |
Darekta | Akin Omotoso |
Marubin wasannin kwaykwayo | Branwen Okpako |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Ego Boyo |
Kintato | |
Narrative location (en) ![]() | Najeriya |
External links | |
Specialized websites
|
Wani Otal mai suna Memory fim ne naNollywood wanda akayi a 2017 wanda Akin Omotoso ya jagoranta. Sanannen ga rashin tattaunawa, an kira shi "fim ɗin shiru na farko na Najeriya". [1]
Fim ɗin am shirya kuma an haska shi a Legas, Cape Town da Zanzibar, fim din ya ba da labarin wata mata da ta rabu da mijinta a Legas kuma ta yanke shawarar tafiya wasu sassan duniya don gano kanta.[2][3] Branwen Okpako ne ya rubuta, Ego Boyo ne ya shirya fim ɗin kuma tauraruwar Nse Ikpe-Etim . Ya lashe kyautar masu sauraro don mafi kyawun fim na gwaji a BlackStar Film Festival a Philadelphia . [4]