A Tale of Love and Desire | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2021 |
Asalin suna | Une histoire d'amour et de désir |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Faransa da Tunisiya |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
romantic drama (en) ![]() |
During | Kuskuren bayani: Kalma ba fahimta "da". |
Launi |
color (en) ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta |
Leyla Bouzid (en) ![]() |
Marubin wasannin kwaykwayo |
Leyla Bouzid (en) ![]() |
'yan wasa | |
Samar | |
Production company (en) ![]() |
Blue Monday Productions (en) ![]() Arte France Cinéma (en) ![]() |
Editan fim |
Lilian Corbeille (en) ![]() |
Tarihi | |
Kyautukar da aka karba
| |
External links | |
Specialized websites
|
Tale of Love and Desire (French: Une histoire d'amour et de désir Une histoire d'amour et de desir) fim ne na wasan kwaikwayo na Tunisiya da aka shirya shi a shekarar 2021 wanda Leyla Bouzid ta jagoranta kuma Sandra da Fonseca da Olivier Père suka shirya.[1] Fim ɗin ya haɗa da Sami Outalbali da Zbeida Belhajamor a cikin jagoranci yayin da Diong-Kéba Tacu, Aurélia Petit, Mahia Zrouki da Bellamine Abdelmalek suka ba da gudummawar tallafi.[2]
Fim ɗin ya ta'allaka ne a kan wata soyayyar Larabawa mai ban sha'awa tsakanin Ahmed, ɗan shekara 18, Bafaranshe ɗan asalin Aljeriya, da Farah, yarinya 'yar Tunisiya.[3][4][5]
Fim ɗin ya fara fitowa a ranar 1 ga watan Satumba 2021. Fim ɗin ya sami kyakkyawan sharhi daga masu suka.[6] An zaɓi fim ɗin a cikin gasa na hukuma a matsayin Mafi kyawun fim da kuma na Golden Stallion na Yennenga don Mafi kyawun fim.[7]