Abacha | |
---|---|
Kayan haɗi | Manja, albasa, kayan miya, crayfish as food (en) , Oil Bean Soup (en) , garden egg sauce (en) , peppercorn (en) , gishiri da Ogiri |
Tarihi | |
Asali | Najeriya |
Abacha wani nau'in abinci ne da ya samo asali daga ƙabilar Igbo a kudu maso gabashin Najeriya.[1][2][3]
Abincin Abacha ya shahara a yankin Gabashin Najeriya. Ana yin abincin ne ta hanyar amfani da busasshen rogo, (a yanka ƙanana kamar taliya/ko yadda ake gani hoto na wannan makalar). Ana ci a matsayin abun ciye-ciye ko cikakken abinci. [1] Archived 2021-11-15 at the Wayback Machine Abacha kuma ana kiransa Salat ɗan Afirka-(African salad), abinci ne mai dadi na yammacin Afirka wanda abincin ƴan asalin ƙabilar Igbo ne (mutanen Igbo) kuma yawanci ana shirya shi da dabino, crayfish, ugba, da dai sauransu.