![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
2 ga Augusta, 2018 - 20 ga Augusta, 2018 ← Mohamed Bousaid (en) ![]() ![]()
5 ga Afirilu, 2017 - 7 Oktoba 2021 - Nizar Baraka (en) ![]() | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa |
Bouarfa (en) ![]() | ||||
ƙasa | Moroko | ||||
Harshen uwa | Abzinanci | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
IAV Hassan II (en) ![]() | ||||
Harsuna |
Larabci Abzinanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||
Jam'iyar siyasa |
Justice and Development Party (en) ![]() |
Abdelkader Aamara ( Larabci: عبد القادر ٱعمارة - An haife shi ne a ranar 28 ga watan Janairun shekarar 1962, a Bouarfa ), ya kasan ce ɗan siyasan Maroko ne na Jam'iyyar Adalci da Cigaba kuma Babban Ma'ajinta. A ranar 3 ga watan Janairun shekarar 2012, an zabe shi a matsayin Ministan Masana'antu, Kasuwanci da Sabon Fasaha a majalisar ministocin Abdelilah Benkirane . Tsakanin shekarar 2013 da shekarar 2016, ya kasance Ministan Makamashi, Ma'adanai, Ruwa da Muhalli kuma tun daga 5 ga watan Afrilun shekarar 2017, ya kasance ministan na kayan aiki, Sufuri da na ruwa a majalisar ministocin El Othmani . Tsakanin ranakun 2 zuwa 20 ga watan Agustan shekarar 2018, ya hau kujerar wucin gadi a matsayin Ministan Tattalin Arziki da Kudi bayan korar Mohamed Boussaid . Ya yi aiki a matsayin dan majalisa na Salé (wanda aka sake zabarsa a 2007, 2011) tun daga shekarata 2002 kuma farfesa ne a Cibiyar Nazarin Kayan Noma ta Hassan II da ke Rabat, inda ya kammala a 1986.