Abdelwahab Abdallah

Abdelwahab Abdallah
Minister of Foreign Affairs (en) Fassara

17 ga Augusta, 2005 - 14 ga Janairu, 2010
Abdelbaki Hermassi - Kamel Morjane (en) Fassara
ambassador (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Monastir (en) Fassara, 14 ga Faburairu, 1940 (85 shekaru)
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Alya Abdallah (en) Fassara
Karatu
Makaranta University of Caen Normandy (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Socialist Destourian Party (en) Fassara

Abdelwahab Abdallah ( Larabci: عبد الوهاب عبد الله‎  ; an haife shine a ranar 14 ga watan Fabrairun shekarar 1940) ɗan siyasan Tunusiya ne kuma jami'in diflomasiyya wanda ya yi aiki a matsayin Ministan Harkokin Wajen na Tunisia, kuma ya kasance mai ba shugaban ƙasa shawara.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne