![]() | |||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
10 Nuwamba, 2004 - 14 ga Janairu, 2011
22 ga Maris, 2004 - 10 Nuwamba, 2004
5 Satumba 2002 - 10 Nuwamba, 2004
15 ga Faburairu, 1999 - 17 Nuwamba, 1999
22 ga Janairu, 1997 - Disamba 1997 ← Habib Ben Yahia - Saïd Ben Moustapha (en) ![]()
15 ga Yuni, 1993 - 22 ga Janairu, 1997
20 ga Faburairu, 1991 - 9 ga Yuni, 1992 ← Chedli Neffati (en) ![]() ![]() | |||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||
Haihuwa |
Dahmani (en) ![]() | ||||||||||||||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) ![]() Tunisiya | ||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya | ||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||
Jam'iyar siyasa |
Free Destourian Party (en) ![]() |
Abderrahim Zouari ( Tunisian Arabic ; an haife shi 18 Afrilun shekarar 1944) ɗan siyasan Tunusiya ne. Ya kasance Ministan Sufuri daga shekarar 2004 zuwa shekarar 2011 a karkashin Shugaba Zine El Abidine Ben Ali . [1] Ya kasance dan takarar kungiyar Destourian a zaben shugaban kasa na 2014 . A watan Janairun shekarar 2019, Zouari ya kafa ƙungiya mai suna Tahya Tounes .