Abdu Mutalip Rahim

Abdu Mutalip Rahim
Rayuwa
Haihuwa Johor (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Abd Mutalip bin Abd Rahim ɗan siyasan Malaysia ne. Ya kasance memba na Majalisar Dokokin Jihar Johor na Layang-Layang daga 14 ga Mayu 2013 zuwa 12 ga Mayu 2018 kuma tun daga 12 ga Maris 2022. Ya kuma kasance Babban Kwamishinan Jihar Johor na Addini daga 14 ga Mayu 2013 zuwa 12 ga Mayu 2018.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne