Abimilki | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Sana'a | |||
Muhimman ayyuka |
Amarna letter EA 147 (en) Amarna letter EA 149 (en) Amarna letter EA 153 (en) |
Abimilki ( Amoriyawa: ʾabī milki a kusa 1347 BC Matsayi mai gudanar da daraja ne na yariman Taya (a na kiran shi da "Surru" a cikin haruffa),a lokacin da na Amarna haruffa rubutu (1350-1335 BC). ya kasan ce kuma Shi ne marubucin haruffa goma ga Fir'auna na Masar, EA 146-155 ( EA don 'el Amarna '). A cikin wasiƙar EA 147, Fir'auna Akhenaten ya tabbatar da shi a matsayin sarkin Taya bayan rasuwar mahaifinsa, kuma a cikin EA 149, ya ambace shi da matsayin rabisu (janar).
Ba a ambaci sunan Abimilki a cikin wasu haruffan ba. An danganta sunansa da Abimelek na Littafi Mai Tsarki. Sunansa na nufin "Mahaifina (shine) sarki."