![]() | |
---|---|
![]() |
Abincin Igbo, Abinci iri-iri ne na al'ummar Igbo mazauna kudu maso gabashin Najeriya.
tushen abincin Igbo shi ne miya. Shahararrun miyan su ne Ofe Oha, Onugbu, ofe akwik, Egwusi da Nsala (Miyar farin barkono). Doya shi ne kuma babban abinci ga Igbo kuma ana cin shi ana dafa shi ko kuma a ci da miya. [1]