Abincin Javanese | |
---|---|
national cuisine (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Indonesian cuisine (en) |
Al'ada | Javanese culture (en) |
Abincin Javanese dai shine abincin Mutanen Javan, babban kabila ce a Indonesia, mafi mahimmanci lardin Java ta Tsakiya, Yogyakarta da kuma Gabashin Java.