Abraham Attah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ghana, 15 ga Yuni, 2001 (23 shekaru) |
ƙasa | Ghana |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
Muhimman ayyuka |
Beasts of No Nation Spider-Man: Homecoming (en) Tazmanian Devil (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm6781688 |
Abraham NYulin atah (an haife shi 2 ga watan Yulin shekarar 2002) ɗan wasan kwaikwayo ne ɗan ƙasar Ghana, yana zaune a kasar Amurka. Ya fito ne daga kabilar Ga–Dangme a yankin Nke ka ukwuu garin Accra na Ghana . Ya yi fim ɗin sa na farko a cikin Beasts of No Nation (2015). Saboda rawar da ya taka na sojan yaro Agu, an ba shi lambar yabo ta Marcello Mastroianni don Mafi kyawun Jarumin Matasa a Bikin Fina-Finan Duniya na Venice na 72nd .