Abu Yusuf

Abu Yusuf
mai shari'a

Rayuwa
Haihuwa Kufa, 731
ƙasa Khalifancin Umayyawa
Daular Abbasiyyah
Mutuwa Bagdaza, 13 Satumba 798
Karatu
Harsuna Larabci
Malamai Imam Abu Hanifa
Shu'ba Ibn al-Ḥajjāj (en) Fassara
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a qadi (en) Fassara, Mujtahid da mai falsafa
Employers Kufa
Bagdaza
Muhimman ayyuka Kitab al-Kharaj (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Mabiya Sunnah

Abu Yusuf Ya’qub bn Ibrahim al-Ansari wanda aka fi sani da Abu Yusuf (Larabci: أبو يوسف) dalibin malamin shari'a ne Abu Hanifa wanda ya taimaka wajen yada tasirin makarantar Hanafi ta shari'ar Musulunci ta hanyar rubuce-rubucensa da mukaman gwamnati da ya rike.[1]

Abu Yusuf

Ya yi aiki a matsayin babban alkali (qadi al-qudat) lokacin mulkin Haruna al-Rashid. Littafin Kitab al-Kharaj, littafin da ya shafi haraji da batutuwan da suka shafi kasafin kudi da gwamnati ke fuskanta, ita ce littafin da ya fi shahara.[2]

  1. https://en.m.wikipedia.orgview_html.php?sq=&lang=ha&q=Abu_Yusuf
  2. http://www.inter-islam.org/Biographies/imamaabuyusf.html#Imam%20Abu%20Yusuf%20(rahmatullahi%20alaihi)

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne