![]() | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||
29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023 ← Aminu Musa Habib Jega (en) ![]()
6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015 District: Kebbi Central
5 ga Yuni, 2007 - District: Kebbi Central
2003 - 2007 | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Cikakken suna | Abubakar Atiku Bagudu | ||||||||
Haihuwa | Gwandu, 26 Disamba 1961 (63 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Harshen uwa | Hausa | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Usmanu Danfodiyo University Faculty of Social Sciences (en) ![]() Jami'ar, Jos | ||||||||
Matakin karatu |
BSc Economics and Politics (en) ![]() | ||||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Larabci Pidgin na Najeriya | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Abubakar Atiku Bagudu (An haife shi a ranar 26 ga watan Disamba shekara ta alif 1961) Dan Najeriya ne, kuma ɗan siyasa, wanda ya taba zama Sanatan Jihar Kebbi ta tsakiya, kuma ya rike mukamin Ministan Babban Birnin Tarayya a watan December shekarar 2008. ya zama ɗan takarar gwamna a karkashin jam'iyar All Progressives Congress (APC) a zaɓen shekarar 2015 kuma ya samu nasarar zama Gwamna da sau biyu 2015-2019 da kuma 2019-2023.[1]