![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Legas, 18 Satumba 1987 (37 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Tarihin Mutanen Ibo |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Moses Ehi (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar, Jihar Lagos Digiri a kimiyya |
Sana'a | |
Sana'a |
mawaƙi, media personality (en) ![]() ![]() |
Artistic movement |
contemporary Christian music (en) ![]() pop music (en) ![]() Afrobeats |
Kayan kida |
murya vocal music (en) ![]() |
Jadawalin Kiɗa |
Loveworld Records FreeNation record label (en) ![]() |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
adaehi.com |
Ada Ogochukwu Ehi (an haife ta 18 ga watan Satumban 1987), anfi saninta da sunanta Ada Ehi, mawaƙiya ce ta waƙoƙin coci a Najeriya, mawaƙiya mai rakodi da kuma yin zane-zane. Ta fara waƙa ne tun tana 'yar shekara 10 a matsayin mai rera waƙa ga tauraruwar yara, Tosin Jegede. Tun lokacin da ta fara sana'ar waƙa a ƙarƙashin Loveworld Records a shekarar 2009, ta ƙara samun farin jini a cikin gida da waje ta hanyar waƙoƙin ta da bidiyon kiɗe-kiɗe.[1][2]