![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Springfield (en) ![]() |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƙabila | Afirkawan Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
Juilliard School (en) ![]() Tanglewood Music Center (en) ![]() Princeton University (en) ![]() ![]() Westminster Choir College (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Malamai |
Boris Goldovsky (en) ![]() Povla Frijsh (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
opera singer (en) ![]() ![]() |
Employers |
Eastman School of Music (en) ![]() Stony Brook University (en) ![]() Aspen Music Festival and School (en) ![]() Manhattan School of Music (en) ![]() |
Yanayin murya |
soprano (en) ![]() |
Kayan kida | murya |
IMDb | nm0011694 |
Adele Addison (an haife ta ranar 24 ga watan Yuli, 1925) soprano ne na Amurka. Ta kasance sananniya a cikin duniyar waƙoƙin gargajiya a lokacin shekarun alif dubu daya da dari tara da hamsin 1950 da shekarar alif dubu daya da dari tara da sittin 1960. Ta kasance mai raira waƙa . Koyaya, ta shafe mafi yawan ayyukanta a cikin wasan kwaikwayo da kiɗe kiɗe da waƙe-waƙe . Yawancin waƙoƙin ta daga lokacin Baroque ne . Ita sananniya ce don yin waƙar waƙar Bess (wanda Dorothy Dandridge ta buga ) a fim ɗin Porgy da Bess shekarar alif dubu daya da dari tara da hamsin da tara (1959).
Addison haifaffiyar Birnin New York . Ta girma a Springfield, Massachusetts . Ta kasance tana da ciwon suga na biyu 2 tun yarinta . A shekarar alif dubu daya da dari tara da hamsin da takwas 1958, ta auri Norman Berger, masanin kimiyyar bincike kuma farfesa a Jami’ar New York . Berger ta mutu a shekarar alif dubu biyu da biyar 2005, bayan auren shekaru arba'in da bakwai 47.