![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
1958 - 1972
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Abeokuta, 1 ga Faburairu, 1906 | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||
Mutuwa | Lagos,, 29 ga Janairu, 1993 | ||||
Ƴan uwa | |||||
Abokiyar zama | Kofoworola Ademola | ||||
Ahali | Omo-Oba Adenrele Ademola | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Selwyn College (en) ![]() King's College, Lagos St Gregory's College, Lagos | ||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | mai shari'a da Lauya | ||||
Kyaututtuka |
gani
|
Sir Adetokunbo Adegboyega Ademola, KBE, GCON, PC, SAN (1 February 1906 – 29 January 1993) ya kasance babban Lauyan Najeriya wanda shine Babban Alkalin Kotun Koli na Najeriya daga 1958 zuwa 1972. An nada shi a matsayin Babban Joji a ranar 1 ga watan Afrilu, a shekara ta 1958, inda ya maye gurbin Sir Stafford Foster Sutton wanda mai ritaya. Ademola ya kasance dan Oba Sir Ladapo Ademola II, Alake na dangin Egba na Najeriya. Shi ne chancellor na farko a Jami'ar Benin.[1]