![]() | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Lagos,, 30 ga Yuni, 1911 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Yarbanci | ||
Mutuwa | Lagos,, 1 ga Maris, 2003 | ||
Makwanci | Iga Idunganran | ||
Karatu | |||
Makaranta | King's College, Lagos | ||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | soja |
Adeyinka Oyekan II (30 ga watan Yuni, 1911 - 1,ga Maris, 2003) shi ne Sarkin Legas daga 1965 zuwa 2003. Jikan Oba Oyekan I ne .