![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
| |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | الحبيب ولد علي ولد سعيد ولد يُماني | ||
Haihuwa | Laayoune, 16 ga Faburairu, 1973 | ||
ƙasa |
Sahrawi Arab Democratic Republic (en) ![]() | ||
Harshen uwa | Larabci | ||
Mutuwa | Mali, ga Augusta, 2021 | ||
Yanayin mutuwa |
death in battle (en) ![]() ![]() | ||
Killed by |
French Armed Forces (en) ![]() | ||
Karatu | |||
Harsuna | Larabci | ||
Sana'a | |||
Sana'a |
mujahid (en) ![]() | ||
Aikin soja | |||
Ya faɗaci |
Western Sahara War (en) ![]() Mali War (en) ![]() | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Lehbib Ould Ali Ould Said Ould Yumani, wanda aka fi sani da Adnan Abu Walid al-Sahrawi (16 ga Fabrairu 1973 - 17 ga Agustan shekarar 2021), ɗan gwagwarmayar Islama ne na Sahrawi kuma shugaban Daular Islama a cikin Babban Sahara.