Adnan Maulana

Adnan Maulana
Rayuwa
Haihuwa Jambi (en) Fassara, 23 Oktoba 1999 (25 shekaru)
ƙasa Indonesiya
Harshen uwa Indonesian (en) Fassara
Karatu
Harsuna Indonesian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Mai wasan badminton
Tsayi 173 cm

Adnan Maulana ɗan wasan badminton dan kasar Indonesiya ne mai alaka da kungiyar Jaya Raya Jakarta.[1]

  1. "Pemain: Adnan Maulana" (in Harshen Indunusiya). Badminton Association of Indonesia. Archived from the original on 31 October 2020. Retrieved 10 January 2021.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne