Affan Waheed

Affan Waheed
Rayuwa
Haihuwa Pakistan, 29 Satumba 1984 (40 shekaru)
ƙasa Pakistan
Karatu
Makaranta National College of Arts (en) Fassara
Sana'a
Sana'a jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm7833130

Affan Waheed ( Urdu ) dan wasan kwaikwayo ne na talabijin na Pakistan,samfurin kuma RJ. An san shi sosai saboda rawar da ya taka a matsayin Musaf a cikin shirin finafinan da suka hada da Aik Pal (shekara ta 2014), Atif a Khamoshi (shekara ta 2017), Shafay a Bay Dardi ( shekara ta 2018), da kuma Badar a Do Bol ( shekara ta 2019).[1] Waheed kuma za'a ganshi a fim din shekara ta 2020 Mastaani.

  1. "Rising above with perseverance", Gulf Times. 25 September 2018.Retrieved 15 October 2018

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne