African Super Cup | |
---|---|
international association football clubs super cup (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | association football competition (en) |
Farawa | 1993 |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Mai-tsarawa | Confederation of African Football (en) |
Shafin yanar gizo | cafonline.com… |
CAF Super Cup (wanda kuma aka sani, da Super Cup na Afirka ko kuma saboda dalilai na tallafawa TotalEnergies CAF Super Cup ) gasar ƙwallon ƙafa ce ta ƙungiyoyin kasashan Afirka da ake yi kowace shekara tsakanin waɗanda suka yi nasara a gasar cin kofin CAF Champions League da CAF Confederation Cup . An fara gudanar da gasar ne a shekara ta 1993 kuma hukumar CAF ce ta shirya ta.