Agadez, a baya ana cewa Agadès,[1] shine birni na biyar mafi girma a Jamhuriyar Nijar da yawan jama'a 110,497 a ƙidayar 201.[2] kuma shine babban birnin Yankin Agadez, yana a hamadar Sahara, kuma shi ne dai babban birnin Aïr, wani birni na ƴan ƙabilar, Abzinawa. Birnin na da killatattun wuraren tarihi na hukumar UNESCO.