Ahmed ibn Muhammad ibn Khalifa | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Baharain, 1725 | ||
ƙasa | Baharain | ||
Mutuwa | Baharain, 1795 | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Mohammed bin Khalifa Al Khalifa | ||
Yara |
view
| ||
Ahali | Q6413069 da Q22688894 | ||
Yare | House of Khalifa (en) | ||
Sana'a |
Ahmed ibn Muhammad ibn Khalifa ( Larabci: أحمد بن محمد بن خليفة ), ya kasan ce shi ne magidancin gidan Al Khalifa mai mulkin Bahrain kuma sarki na farko ko hakim na Bahrain. Dukkanin sarakunan Al Khalifa na Bahrain zuriyar Ahmed ibn Muhammad ibn Khalifa ne. Ana kiransa da suna Ahmed al-Fateh (Ahmed Mai nasara) don cin nasarar Bahrain.