Aisha Dee

Aisha Dee
Rayuwa
Haihuwa Gold Coast, 13 Satumba 1993 (31 shekaru)
ƙasa Asturaliya
Karatu
Makaranta Werribee Secondary College (en) Fassara
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm3419668

Aisha Dee (an haife ta a ranar 13 ga watan Satumba shekarata alif dubu ɗaya da Dari Tara da casa'in da uku(1993)). ƴar wasan kwaikwayo ce ta ƙasar Australiya, kuma mawaƙiya. An fi saninta da manyan matsayinta kamar Desi Biggins a jerin shirye-shiryen talabijin na yara Saddle Club (2008-09) da Kat Edison a cikin gidan wasan kwaikwayo na Freeform mai ban dariya-wasan kwaikwayo The Bold Type (2017 – har zuwa yanzu).


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne