![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Dogondoutchi, 1928 |
ƙasa | Nijar |
Mutuwa | Niamey, 15 ga Afirilu, 1974 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Hamani Diori |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Aissa Diori wacce aka fi sani da Aïchatou Diori (1928 - 15 Afrilu shekarar 1974), ita ce matar Hamani Diori da Uwargidan Shugaban kasar Nijar. Ta tara dukiya mai yawa ta hanyar rashawa, gami da dukiya mai tsada a matakin gidaje. An kashe ta a lokacin juyin mulkin da aka yi a kasar Nijar a shekarar 1974.