Akram Zuway

Akram Zuway
Rayuwa
Haihuwa Benghazi, 24 Disamba 1991 (33 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al-Hilal SC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
akaram zuway

Akram Zuway ( Larabci: أكرم زوي‎  ; an haife shi a ranar 24 ga Disamba 1991), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Libya wanda ke taka leda a Kazma a matsayin ɗan wasan gaba .


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne