![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jihohin Najeriya | Jahar Ondo | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 847,903 (2010) | ||||
• Yawan mutane | 855.6 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 991 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 350 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1150 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 340106 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 234 |
Akure birni ne, da ke a jihar Ondo, a ƙasar Nijeriya,[1] kuma itace birni mafi girma kuma babban birnin jihar Ondo. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006.[2] akwai jimilar mutane 484,798 (dubu dari huɗu da tamanin da huɗu da dari bakwai da casa'in da takwas). An gina birnin Akure a karni na sha biyu.