![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
البكيرية (ar) | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Saudi Arebiya | ||||
Province of Saudi Arabia (en) ![]() | Yankin Al-Qassim | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 57,621 (2010) | ||||
Home (en) ![]() | 9,673 (2010) |
Al Bukayriyah ( Larabci: البكيرية ), ya kasan ce birni ne, da ke a yankin Al-Qassim, Saudi Arabia. Ya zuwa 2018, akwai mazauna dubu 25,153 a birnin.
A cikin 1904, wurin ne aka yi Yakin Bekeriyah.