Al-Faw

Al-Faw


Wuri
Map
 29°59′N 48°28′E / 29.98°N 48.47°E / 29.98; 48.47
Ƴantacciyar ƙasaIrak
Governorate of Iraq (en) FassaraBasra Governorate (en) Fassara
District of Iraq (en) FassaraAl-Faw District (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 105,080 (2005)
Al-Faw

Al-Faw ( Larabci: ٱلْفَاو‎  ; wani lokacin ana fassara shi da sunan Fao ), ya kasan ce wani gari ne mai tashar jirgin ruwa a Al-Faw Peninsula a Iraki kusa da Shatt al-Arab da Tekun Fasha . Yankin Al Faw wani yanki ne na Basra Governorate .


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne