![]() | |||
---|---|---|---|
28 ga Maris, 1824 - 20 Mayu 1835 ← Mahmud ibn Muhammad - Mustafa ibn Mahmud → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 5 ga Maris, 1784 | ||
ƙasa |
Beylik of Tunis (en) ![]() | ||
Mutuwa |
Le Bardo (en) ![]() | ||
Makwanci |
Tourbet El Bey (en) ![]() | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Mahmud ibn Muhammad | ||
Yara |
view
| ||
Ahali | Mustafa ibn Mahmud | ||
Yare |
Husainid dynasty (en) ![]() | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Al-Husayn ibn II Mahmud ( Larabci: أبو محمد حسين باشا باي ; 5 ga Maris, shekara ta alif 1784 - 20 ga Mayu, 1835) ya kasance Bey na Tunis daga shekarata 1824 har zuwa rasuwarsa a shekarar 1835. Ya kasance daga dangin masarautar Baturke.