![]() | ||||
---|---|---|---|---|
yankin taswira | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Kanada | |||
Sun raba iyaka da |
Northern Alberta (en) ![]() ![]() ![]() | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kanada | |||
Province of Canada (en) ![]() | Alberta (mul) ![]() |
Alberta ta Tsakiya yanki ne da ke lardin Alberta a kasar Kanada.
Alberta ta Tsakiya ita ce yanki ce da tafi kowacce kauye yawan jama'a a lardin. Noma da makamashi na da muhimmanci ga tattalin arzikin yankin.