![]() | |||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - District: Sokoto North
9 ga Yuni, 2015 - District: Sokoto North
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Sokoto ta Arewa
28 Mayu 2008 - 28 Mayu 2015 ← Abdullahi Balarabe Salame - Aminu Waziri Tambuwal →
29 Mayu 2007 - 11 ga Afirilu, 2008 ← Attahiru Dalhatu Bafarawa - Abdullahi Balarabe Salame → | |||||||||||
Rayuwa | |||||||||||
Cikakken suna | Aliyu Magatakarda Wamakko | ||||||||||
Haihuwa | Wamako, 1 ga Maris, 1953 (71 shekaru) | ||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||
Karatu | |||||||||||
Makaranta |
University of Pittsburgh (en) ![]() | ||||||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||||||||
Sana'a | |||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||||
Imani | |||||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Aliyu Magatakarda Wamakko (an haife shi a ranar 1 ga watan Maris, na shekarar 1953)kuma ɗan siyasa da aka zaɓe shi a matsayin gwamnan jihar Sakkwato da ke shiyyar arewa maso yammacin ƙasar Nijeriya a watan Afrilun shekara ta 2007, a ƙarƙashin jam'iyyar PDP.[1]