![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, ga Janairu, 598 |
Mutuwa | Makkah, 601 |
Makwanci |
Jannat al-Mu'alla (mul) ![]() |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Muhammad |
Mahaifiya | Khadija Yar Khuwailid |
Ahali | Ibrahim ɗan Muhammad, Abdullahi ɗan Muhammad, Zainab yar Muhammad, Rukayyah, Ummu Kulthum da Fatima |
Yare | Ahl ul-Bayt |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Alkasim bn Muḥammad (Larabci: القاسم بن محمد) shi ne babba a cikin 'ya'yan Annabi Muhammad S.A.W ya haifa da Khadija bint Khuwaylid. Ya rasu a shekara ta 601 CE (kafin shelar annabcin mahaifinsa a shekara ta 609), bayan haihuwarsa ta uku,[1] kuma an binne shi a makabartar Jannatul Mu'alla, Makka. Ibn Majah ya ambaci cewa ya rasu ne kafin ya cika shekarun nono[2].