Allu Arjun

Allu Arjun
Rayuwa
Haihuwa Chennai, 8 ga Afirilu, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Indiya
Mazauni Hyderabad
Harshen uwa Talgu
Ƴan uwa
Mahaifi Allu Aravind
Yara
Ahali Allu Sirish (en) Fassara
Karatu
Harsuna Talgu
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo da mawaƙi
Kyaututtuka
Kayan kida murya
IMDb nm1084853
allu
Allu
the allu
allu arjun

Allu Arjun (An haife shi a ranar 8 ga watan Afrilu, shekara ta 1983) jarumin fina-finan Indiya ne wanda ke aiki da farko a silima ta Telugu . An kuma san shi da iyawar rawa, ya kyautar Filmfare Awards sau biyar a Kudu da kuma Kyautan Nandi sau uku .

Vijay Devarakonda da Allu Arjun a wajan buɗe Audio a Geetha Govindham

Bayan fitowar shi ta farko aGangotri(2003), Allu ya fito a cikin Sukumar -Wanda Arya ya bada umarni(2004) wanda ya samukyautar Nandi Special Jury Award . A shekarun baya, ya fito a fina-finai kamar su Bunny (2005), Happy (2006) da Desamuduru (2007).

.Allu ya lashe farko Filmfare Award a matsayin Jarumi na Parugu (2008). Fina-Finan da ya yi a jere,sune Arya 2 (2009), <i id="mwNw">Vedam</i> (2010), Varudu (2010) da <i id="mwOw">Badrinath</i> (2011), sun kasa yin fim a box office. Rawar da ya taka a <i id="mwQQ">Rudhramadevi</i> (2015) kamar yadda Gona Ganna Reddy ya ci masa lambar yabo ta Filmfare don wasa mai goyan baya da Kyautar Nandi don Chaan wasa Mafi Kyawu

Fina-finai kamar Race Gurram (2014), Sarrainodu (2016) da Duvvada Jagannadham (2017), sun dawo da shi kan tafarkin nasara tare da kowane ya ci ribar sama da ₹ 100. Ya yi aiki tare da darekta Trivikram Srinivas sau uku don Julayi (2012), S / O Satyamurthy (2015) da Ala Vaikunthapurramuloo (2020). Su uku ne sukayi nasara riba fiye da crore ₹ 262 abox office.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne