Almajiri

Almajiranci
Bayanai
Ƙasa Najeriya
hoton almajirai
almajirai da Mao talla

Almajiri (namiji), Almajira (mace), na nufin Dalibi ko kuma mai neman ilimi. Dukkannin wanda yake a matsayar neman Ilimi koda kuwa a wanne fanni ne kamar ilimin Alkur'ani ko ma wanne irin bangare na ilimin ko wanne Addini ne ko kuma ilimin Boko ko na gargajiya ko na koyo a aikace to wannan sunan sa Almajiri.

Saidai kuma akasari Hausawa na yima kalmar Almajiri fassarar mabaraci. Kamar yadda ake dan ganta yaran dake barin garuruwan su zuwa wadan su neman Ilimin Alkur'ani.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne