![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Imo | |||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Amaigbo babban gari ne a jihar Imo a Najeriya. Garin nan ne hedikwatar ƙaramar hukumar Nwangele. Masana tarihi da yawa suna kallon Amaigbo a matsayin jigon wayewar Igbo.
Akwai ofishin gidan waya na hukuma a garin.[1]