Ambaliyar mai ta SS Wafra ta faru ne a ranar 27 ga watan Fabrairun 1971, lokacin da SS Wafra, wani jirgin dakon mai, ya yi kaysa a gwiwa a lokacin da yake karkashin ja kusa da Cape Agulhas, a Afirka ta Kudu. Kimanin ganga 200,000 na danyen mai ne aka lebo a cikin tekun. [1][2] Babban bangaren jirgin dai ya sake shawagi, aka fitar da shi zuwa teku, sannan sojojin saman Afirka ta Kudu suka nutse don hana kara gurbatar man da ke gabar teku.
- ↑ "Wafra" Archived 17 Oktoba 2011 at the Wayback Machine. Incident News. Retrieved 23 December 2011.
- ↑ "Cape Agulhas, South Africa: Incident Summary" Archived 10 ga Yuni, 2012 at the Wayback Machine. Incident News. 27 February 1971. Retrieved 23 December 2011.