Ambaliyar ruwa a Jakarta

Ambaliyar ruwa a tsakiyar Jakarta, 2013

Ambaliyar Jakarta ta afku ne a tekun yammacin arewa na Java, a bakin rafin Ciliwung a Jakarta Bay, Wanda shine mashigar tafkin Haba wanda ya faru a nan a baya a shekarar 1996, 1999, 2007, 2013, da 2020.[1]

  1. See petabencana flood maps

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne