Anne Waiguru

Anne Waiguru
Governor of Kirinyaga County (en) Fassara

22 ga Augusta, 2017 -
Secretary for Devolution and ASAL Areas (en) Fassara

15 Mayu 2013 - 21 Nuwamba, 2015
Rayuwa
Haihuwa 1971 (53/54 shekaru)
ƙasa Kenya
Karatu
Makaranta Jami'ar Nairobi
Harsuna Turanci
Swahili (en) Fassara
Yaren Kikuyu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Jubilee Party of Kenya (en) Fassara

HE Gwamna Anne Mumbi Waiguru, EGH OGW, (an haifi ta 16 ga watan Afrilu 1971) itace Gwamna ta biyu na gundumar Kirinyaga a Kenya, a ofis tun 22 ga watan Agusta 2017.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne