![]() | |
---|---|
yankin taswira | |
Bayanai | |
Farawa | 1900 |
Ƙasa | Najeriya |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Arewacin Najeriya: Wani yanki ne da ke ƙasar Najeriya wanda rabin ɗayan ɓangaren shi ne kudancin Najeriya, yankin ya samu ƴancin kansa ne daga ƙasar Birtaniya, sannan ana danganta yankin har da arewacin ƙasar Kamaru wanda turawan mulkin mallaka na Ingila sukaiwa mulkin mallaka.
A shekara ta alif dubu daya da dari tara da sitting da bakwai (1967), an kasafta yankin Arewacin Najeriya zuwa yankunan Jihar Arewa maso gabas, da Jihar Arewa maso yamma, Jihar Kano, Jihar Kaduna, Jihar Kwara, Jihar Benue da Jihar Plateau, Jihar Katsina, Jihar Borno, Jihar Niger ko wacce jiha da gwamnan ta.