Ari Graynor

 

Ariel Geltman Graynor (An haife ta a ranar 27 ga watan Afrilu,shekara ta alif 1983, 'yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka, wacce aka sani da matsayinta a cikin jerin shirye-shiryen talabijin kamar I'm Dying Up Here, The Sopranos da Fringe, da kuma cikin shirye-shirye irin su Brooklyn Boy da The Little Dog Laughed, da kuma a fina-finai kamar Nick & Norah's Infinite Playlist da For a Good Time, Call... Ta kuma fito a matsayin Meredith Davis a cikin ɗan gajeren shirin gidan talabijin na CBS Bad Teacher a shekara ta 2014 kuma a matsayin Leslie Abramson a cikin jerin wasan kwaikwayo na Netflix Monsters: The Lyle da Erik Menendez Story a shekarar 2024


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne