![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Afirka ta kudu, 11 ga Afirilu, 1964 (60 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
University of North Carolina School of the Arts (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
stage actor (en) ![]() |
IMDb | nm0306832 |
Ashley Gardner yar wasan kwaikwayo ce ta kasar Africa ta kudu [1]haifaffiyar kasar Amurka. Ta ba da muryoyin Nancy Gribble da Didi Hill a cikin jerin raye-rayen Sarkin Dutse .[2] in the animated series King of the Hill.