![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Madinah, 628 |
Mutuwa | 689 (Gregorian) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Sayyadina Umar |
Mahaifiya | Jamila bint Thabit |
Abokiyar zama |
Q12180468 ![]() |
Yara |
view
|
Ahali |
Abdullah dan Umar, Hafsa bint Umar da Obaidullah bin Omar bin al-Khattab (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
muhaddith (en) ![]() |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Āṣim bn Umar ( Larabci: عاصم بن عمر; c. 628 - 689) ya kasance dan Jamila bint Thabit da Umar bn al-Khattab ne, khalifan Rashidun na biyu. [1] Asim kuma ya kasance shahararren malamin Hadisi ne .