Assimi Goita | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
24 Mayu 2021 - ← Bah Ndaw
25 Satumba 2020 - 25 Mayu 2021
19 ga Augusta, 2020 - 25 Satumba 2020 ← Ibrahim Boubacar Keïta - Bah Ndaw → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Bamako, 9 Nuwamba, 1983 (41 shekaru) | ||||||
ƙasa | Mali | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Abokiyar zama | Lala Diallo (en) | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Prytanée militaire de Kati (en) Combined Arms Military School in Koulikoro (en) | ||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | hafsa | ||||||
Aikin soja | |||||||
Fannin soja | Armed and Security Forces of Mali (en) | ||||||
Digiri | General of the Army (en) | ||||||
Ya faɗaci |
Mali War (en) Insurgency in the Maghreb (2002–) (en) Opération Barkhane (en) | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci |
Colonel Assimi Goïta (an haife shi 9 11 1983)[1] hafsan sojan Mali ne wanda ya kasance shugaban riƙon ƙwarya na Mali tun daga 28 ga Mayun shekarar 2021. Goïta shi ne shugaban National Committee for the Salvation of the People , rundunar soji da ta ƙwace mulki daga hannun tsohon shugaban ƙasar Ibrahim Boubacar Keïta a juyin mulkin Mali na 2020.[2] Daga baya Goïta ya karɓi mulki daga Bah Ndaw bayan juyin mulkin 2021 na Mali kuma tun daga nan aka ayyana shi a matsayin shugaban riƙon ƙwarya a Mali.[3]