Asumoh Ete Ekukinam | |||||
---|---|---|---|---|---|
1976 - 1977
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Jahar Akwa Ibom, 1929 (95/96 shekaru) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Clark Atlanta University (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | Mai tattala arziki |
Asumoh Ete Ekukinam (an haife shi a shekara ta 1929) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya yi ministan kuɗi na tarayyar Najeriya a lokacin jamhuriya ta biyu ta ƙasa a 1976 da 1977.[1]