Atandwa Kani | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Port Elizabeth, 6 ga Yuni, 1984 (40 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | John Kani |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Witwatersrand |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | stage actor (en) , ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm2818492 |
Atandwa Kani (an haife shi 6 Yuni 1984 ) ɗan wasan kwaikwayo ne na Afirka ta Kudu. Shi dan wasan kwaikwayo ne John Kani .[1]